Halarci Taron bada horo kyauta

Halarci Taron bada horo kyauta

 

Halarci Taron bada horo kyauta

Farar Tattabara ta shirya taron bada horo na kwana biyar da ake kira TECH CAMP da nufin karfafa gwiwowin matasa maza da mata dake tsakanin shekaru (18-30), wadanda ke gwagwarmaya wajan kare hakkin al’umma kodai ta hanyar amfani da internet ko kuma masuyi baka da baka a tsakanin al’ummarsu. taron zai kara horas da matasa yadda zasu rika turawa ko kuma aika sakonnin wanzar da zaman lafiya domin dakile tsageranci da tsatstsauran ra’ayi a tsakanin jama’a. Za’a gudanar da taron ne a ranar 26 ga watan Maris zuwa 30 ga watan na Maris 2018. Haka kuma Kungiyar Farar Tattabara zata dauki nauyin kudin mota da gurin kwanan duk wanda aka zaba a matsayin wanda zai halarci taron.

Ka/Ki yi applying a nan: https://goo.gl/forms/PqZ5efBAH1NTTWjy1

You may also like...

Leave a Reply